Tabbass Allah ya taimaki talakan Arewa da ya bawa Buhari mulki sau biu A Jeri, don da tsohon bai hau mulki ba har ya mutu da wasu manyan matsifu biu zasu iya aukuwa ga talakawa da kuma wasu yan siyasar arewa!!!!
Nasan zakaso sanin wayan nan abubuwa guda biu da nake nufe to gasu kamar haka:
Na daya; bawane dan siyasar da zai iya mulki kuma dan arewa ya yabi shi duk kokarin sa da gaskiya matukar baiyi mubaya a ga buhari ba ko da baya raye!! sai sun zugaka zuwa kabarin sa don nuna kana kaunar talakawa kamar yadda suke tutuyar
Na biu; da tsohon nan bai samu damar hawa mulki karo na biu ba da harya har go be za a dauke sa a duk fadin arewa babu mutum mai gaskiya(imani tunani addini soyayya taimako kamarsa).
Alhamdulillah Allah ka karemana Nigeria da mutan cikin ta!!
Abbati Mohammed Hassan Mohammad
12/02/2020