Bada mu ta bareba wallahi

Tsohon nan saida muka kaisa qasa zamu zuba masa qasa wasu da ga cikinmu sukayi anfani da Da rigar malanta suka waliyantar da shi suka tsarkake shi!!!!
Mu kuma suka kafurtamu, suka batamana suna don cikan burin su na son zociya too yanzu Qasa ta shiga matsala son koma gife sonyi tsit !!!!!
Kowa da yasan babu bangarin da yawali mai kasaba!!!
Kullum cewa an kwace Bilion kaza custom tasa mu kudin shiga mafi girma a tarihi a a kaxa
Amm kuma ba akunyar fada Qasa zamuce bashin kaza!!!!
Abbaty Mohammed Zakiru
12/01/2020

Create your own website, free on WordPress.com.Create your own website.
Start free